『Taba Ka Lashe』のカバーアート

Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

著者: DW
無料で聴く

【Amazonプライム会員限定】今ならプレミアムプランが4か月 月額99円。

10月19日まで。※適用条件あり
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.2026 DW 世界 哲学 社会科学
エピソード
  • Taba Ka Lashe: 16.09.2026
    2026/09/22
    Rawani guda ne daga cikin al'adu mafi kololuwar daraja a kasar Hausa, tasiri da kima da muhimmancinsa na nuna kamala da iko da mutuncin wanda yake sanye da shi.
    続きを読む 一部表示
    10 分
  • Taba Ka Lashe: 02.09.2026
    2026/09/08
    Ko kun san cewa, Hausa na daga cikin manyan harsuna da ake amfani da su a Nahiyar Afirka kuwa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari a kan wannan batu.
    続きを読む 一部表示
    10 分
  • Taba Ka Lashe 19.08.2026
    2026/08/25
    Shirin ya duba batun mayar da sadaki bayan mutuwar aure a Jamhuriyar Nijar da ya janyo zazzafar muhawara a tsakanin al'umma, musamman na garin Gaya a jihar Dosso
    続きを読む 一部表示
    10 分
adbl_web_anon_alc_button_suppression_t1
まだレビューはありません