『Taba Ka Lashe』のカバーアート

Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe

著者: DW
無料で聴く

このコンテンツについて

Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addinai dabam-dabam a duniya da zummar kyautata zamantakewarsu, zaman lafiya da kuma fahimtar juna tsakani. Muna gabatar muku da shirin ta rediyo a kowane mako, kuna kuma iya sauraronsa a shafinmu na Internet da kuma ta kafar Podcast.2025 DW 世界 哲学 社会科学
エピソード
  • Taba Ka Lashe: 23.07.2025
    2025/07/29
    Rawar sarakunan gargajiya wajen magance matsalolin tsaro a jihar Zamfara da ke Najeriya.
    続きを読む 一部表示
    10 分
  • Taba Ka Lashe: 02.07.2025
    2025/07/08
    Ko kun san tarin kalubalen da kwararrun ma'aikata ke sha kafin su samu takardar izinin shiga Jamus wato Visa, duk da cewa kasar na matukar bukatarsu? Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci ya yi nazari a kai.
    続きを読む 一部表示
    10 分
  • Taba Ka Lashe: 25.06.2025
    2025/07/01
    Ko kun san yadda Kabilar Tangale a jihar Gombe ke kare abincinsu na gargajiya? Shirin Taba Ka Lashe ya jiyo muku yadda suke yin abincin da ma adana shi.
    続きを読む 一部表示
    10 分
まだレビューはありません