『June 12: Me Ranar Demokradiyya Ke Nufi Ga Talakan Najeriya?』のカバーアート

June 12: Me Ranar Demokradiyya Ke Nufi Ga Talakan Najeriya?

June 12: Me Ranar Demokradiyya Ke Nufi Ga Talakan Najeriya?

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

An ayyana 12 ga watan Yunin kowace shekara a matsayin Ranar Dimokuradiyya a Najeriya don tunawa da ranar da aka gudanar da zaben da aka yi amanna cewa shi ne mafi sahihanci da inganci a tarihi.


Sai dai bayan fiye da shekara 30 da wannan zabe da fafutukar da ta biyo baya, wasu masana suna ganin har yanzu kwalliya ba ta biya kudin sabulu ba.


Ko mece ce hujjarsu? Wannan ne batun da shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.

June 12: Me Ranar Demokradiyya Ke Nufi Ga Talakan Najeriya?に寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。