『Abin Koyi Daga Rayuwar Marigayi Muhammadu Buhari-- Makusantansa』のカバーアート

Abin Koyi Daga Rayuwar Marigayi Muhammadu Buhari-- Makusantansa

Abin Koyi Daga Rayuwar Marigayi Muhammadu Buhari-- Makusantansa

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Send us a text

Rasuwar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sa 'yan Najeriya da dama kaduwa duk da cewa ya jima yana fama da rashin lafiya.


Sanar da rasuwar ke da wuya, 'yan kasa suka fara bayyana ra'ayoyi daban daban akan abin da suka gani game da rayuwar tsohon shugaban.

Amma makusantansa sun bayyana wasu halaye game da shi wadanda ba kowa ne ya sani ba.


Sune kuma shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.

Abin Koyi Daga Rayuwar Marigayi Muhammadu Buhari-- Makusantansaに寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。