『Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?』のカバーアート

Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?

Me Ya Sa Mutane Suka Dawo Daga Rakiyar Kirifto?

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Send us a text

A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun dukufa don ganin hakar su ta cimma ruwa wajen samun kudaden kirifto.

Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar harkar.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan wasu matasan na yin watsi da harkar kirifto.

まだレビューはありません