『Yaya Girman Matsalar Rashin Tsaro A Shekaru Biyun Tinubu?』のカバーアート

Yaya Girman Matsalar Rashin Tsaro A Shekaru Biyun Tinubu?

Yaya Girman Matsalar Rashin Tsaro A Shekaru Biyun Tinubu?

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

このコンテンツについて

Send us a text

Rashin tsaro na cikin matsalolin da suke ci gaba da ci wa ’yan Najeriya da dama tuwo a kwarya, har a wannan lokaci da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu yake cika shekara biyu a kan mulki.


Wasu rahotanni da wasu kungiyoyi masu zaman kansu suka fitar dai sun koka da yadda suke ganin matsalar ta kara kamari a wadannan shekarun.


Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan wannan matsala ta rashin tsaro.

Yaya Girman Matsalar Rashin Tsaro A Shekaru Biyun Tinubu?に寄せられたリスナーの声

カスタマーレビュー:以下のタブを選択することで、他のサイトのレビューをご覧になれます。