#PoliceProtest sowore, ɗan Bello da yansanda maganin Tsarin Zalunci Hadin kai mai tsarki #TsokaciLive #KowaPodcast
カートのアイテムが多すぎます
ご購入は五十タイトルがカートに入っている場合のみです。
カートに追加できませんでした。
しばらく経ってから再度お試しください。
ウィッシュリストに追加できませんでした。
しばらく経ってから再度お試しください。
ほしい物リストの削除に失敗しました。
しばらく経ってから再度お試しください。
ポッドキャストのフォローに失敗しました
ポッドキャストのフォロー解除に失敗しました
-
ナレーター:
-
著者:
このコンテンツについて
Hadin kai mai tsarki#TsokaciLive #KowaPodcast
Zanga-zangar #PoliceProtest kara bayyana gaskiya ɗaya:
Cewa matsalar ba 'yan sanda ba ne, matsalar itace tsarin da ya zaluntar mu da su.
Sowore da Dr. Bello Galadanci sun jagoranci wannan gangami na ‘yan gwagwarmaya da tsofaffin jami’an yan sanda, suna kira ga gyara tsarin fansho, albashi, da mutuncin ‘yan sanda.
TsokaciLive daga Kowa Podcast ya duba wannan lamari
daga bauta, da kare zalunci zuwa neman adalci haɗin kai mai tsarki (holy alliance) tsakanin 'yan gwagwarmaya da masu uniform.
📍 A karshe, tambaya : Ta yaya za a samu zaman lafiya idan masu kare rayuwarmu suna rayuwa cikin wulakanci da rashin tabbas bayan ba ran su?
🎧 Saurari TsokaciLive a:
▶️ Spotify | Kowa Podcast
▶️ YouTube | Twisdon360 TV
▶️ Facebook | Kowa Podcast
▶️ SpeakerUp
#TsokaciLive #KowaPodcast #PoliceProtest #OmoyeleSowore #RevolutionNow #DanBello #Alkaitawi
まだレビューはありません