『Kowa podcast』のカバーアート

Kowa podcast

Kowa podcast

著者: Kowa Podcast
無料で聴く

このコンテンツについて

Mafarki Ba Ya Mutuwa" – Sakon Kai Tsaye Daga Mai Gabatarwa
Tsokaci live tare da alkaitawi kowaPodcast
Ina tunawa tamkar yau — shekaru bakwai da suka gabata — muna zaune da abokai muna shan shayi da kofi, muna ta hira kan siyasa, wasanni, da rayuwar yau da kullum. A cikin irin wannan tattaunawa ne ra’ayin ƙirƙirar podcast ya shigo zuciyata: wuri na gaskiya don yin tsokaci kan abubuwan da ke faruwa a rayuwar jama’a.
Wannan ra’ayi bai taɓa barina ba.
Na riƙe shi, na kula da shi, na yarda da cewa:
“Mafarki ba ya mutuwa – sai dai idan mai mafarkin ya mutu.”
Yanzu ga ni nan…
Na zama mai gabatar da wannan podcast ɗin.
Eh, . Zai iya zama kamar an makara.
Amma na fahimci cewa da makarar ta fi babu.
Wannan podcast ba kawai tattaunawa ba ce
mafarki ne da ya dade yana yawo a raina, kuma yanzu ya zama gaskiya.
Barka da zuwa cikin wannan tafiya.Copyright Kowa Podcast
政治・政府
エピソード
  • Takardun Pandora, Sumud Flotilla da Rikicin kungiyar pengassan da Dangote TsokaciLive
    2025/10/07
    Takardun Pandora, Sumud Flotilla da Rikicin kungiyar pengassan da Dangote TsokaciLive
    A wannan shirin na TsokaciLive — Kowa Podcast mun duba manyan abubuwan da suka girgiza duniya: fallasar Takardun Pandora da yadda masu mulki da masu kudi ke tserewa biyan haraji,
    kama jiragen Sumud Flotilla da gwagwarmayar kai agaji zuwa Gaza,
    da kuma rikicin kungiyoyin kwadago da ma'aikata
    zuwa goyon bayan ‘yan jari-hujja ga yan uwansu masu zuba jari maimakon ma’aikata. da tasirin hakan ga tattalin arziki, da bukatar gaskiya da
    adalci a wurin sasanta rikicin.

    Saurari cikakken sharhin , da nazari da kira ga sauyi.
    Saurari: Spotify (Kowa Podcast) • YouTube (Twisdon360 TV) • Facebook (Kowa Podcast)
    Daga ƙasa zuwa sama — muryar kowa da kowa, ba ‘yan tsiraru ba.
    続きを読む 一部表示
    16 分
  • Kowapodcast volunteering for#FreedomRepublicBroadcast
    2025/09/11
    #FreedomRepublicBroadcast
    Kowa podcast volunteer to join freedom Republic broadcast team and participated in the program and bring you some highlights as part of this episode thanks to comrade Chi-Chi seun suoz civic and all UFOs and the entire team
    Of both #kowapodcast and #FreedomRepublicBroadcast
    続きを読む 一部表示
    15 分
  • obi_and_one_term_tenure__Twisdon360_politics_unplugged(128k).m4a
    2025/08/14
    obi and one term tenure? Twisdon360 politics unplugged from kowa podcast
    続きを読む 一部表示
    17 分
まだレビューはありません