『Bayan Shekaru Sittin, Me Ya Sa Har Yanzu Ake Tunawa Da Su Sardauna?』のカバーアート

Bayan Shekaru Sittin, Me Ya Sa Har Yanzu Ake Tunawa Da Su Sardauna?

Bayan Shekaru Sittin, Me Ya Sa Har Yanzu Ake Tunawa Da Su Sardauna?

無料で聴く

ポッドキャストの詳細を見る

概要

Send us a text

A tarihin kowace ƙasa, akwai wasu mutane da ba lokaci ko sauyin zamani ke iya gogewa daga ƙwaƙwalwar al’umma ba. A Najeriya, waɗannan su ne founding fathers — jagororin da suka tsaya tsayin daka wajen jagorantar gwagwarmayar neman ’yancin kai, kafa tubalan dimokuraɗiyya, da shimfiɗa tsarin ƙasa tun kafin a haifi Jamhuriyar Tarayya ta Najeriya. Gudunmawarsu ba ta tsaya kawai ga siyasa ba; sun bayar da rayuwarsu, tunaninsu domin tabbatar da cewa Najeriya ta zama ƙasa mai cikakken iko da mutunci a idon duniya.


Ko wadanne dalilai ne suka sa har yanzu ba’a manta da irin wadannan mutane a tarihin Najeriya ba?


Wannan shine batun da shirin Najeirya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kai.

まだレビューはありません